Politics

BIDIYO: Rarara Ya Samu Lambar Girmamawa Tun Daga Kasar India Bisa Rawar Da Yake Takawa Ta Wake Wake A Siyasar Nigeria

BIDIYO: Rarara Ya Samu Lambar Girmamawa Tun Daga Kasar India Bisa Rawar Da Yake Takawa Ta Wake Wake A Siyasar Nigeria.

Jami’ar Integral Dake Kasar India Ta Karrama Mawaƙin Siyasar Nan Alhaji Dauda Kahutu Rarara Da Lambar Yabo A Ranar Litinin.

Fitaccen Mawakin siyasar nan dauda kahutu rarara, ya samu lambar yabo daga kasar india.

Dauda kahutu rarara ya amshi wannan lambar girmamawar ne tun daga kasar indiya, kasancewar sa fitacce kuma shahararre wanda ya dade yana bada gudun mawa a harkar waka musammanma ta siyasa a nigeria.

Yayin karbar wannan kyautar girmamawar dauda kahutut rarara yayi godiya ga Allah da ya bashi wannan baiwa dakuma masoyan sa da suka dafa mai har yakai ga samun wannan lambar girmamawar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button