Kannywood News

Innalillahi: Shiga da Nafisat Abdullahi tayi a Wajen Taron bikin Baje Kolin Sabuwar Wayar Tecno Yabar baya da kura

Shiga da Nafisat Abdullahi tayi a Wajen Taron bikin Baje Kolin Sabuwar Wayar Tekno Yabar baya da kura.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Nafisat Abdullahi ta jawo cece kuce bayan bayyanar wasu Sabbin hotunan ta wanda ta wallafa a Shafin ta na Instagram a wajen bikin baje Kolin wata Sabuwar wayar kampanin Tecno.

Hotunan sunja hankulan mutane da dama kasancewar wannan shiga da tayi ba’a saba ganinta da irinta ba, Sai dai yawan mutane sun tofa albarkacin bakinsa inda Hauwa M Abdullah tace : Hausawa dai sun koma manya Allah ya shirya mu baki daya amma wannan ba koyarwar Addinin islama bane.

Maman Anisa Ahmad tace Duniya Kawai ba’a tuna mutuwa wannan shiga dai batayi ba. Mutane dai sunci gaba da kushewa a yayinda wasu kuma yabawa sukayi.

Gadai Hotunan nata nana kamar haka!

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button