News

Tirqashi: Auren da Nayi guda biyu cikin Mazajen Nawa babu Wanda ya rabu dani a son ransa, Ni da kaina nace ina so na rabu dasu – Laila Ali Othman

Auren da Nayi guda biyu cikin Mazajen Nawa babu Wanda ya rabu dani a son ransa, Ni da kaina nace ina so na rabu dasu – Laila Ali Othman.

Kuma duk na rabu dasu ne ba dan sunyi min laifi ba, a’a na rabu dasu ne, don irin rayuwar da nai tunanin zan samu a tare dasu, sai naga ban samu ba.

Kuma gaskiya na nemi rabuwa dasu ne dan kada na rinka ɓata musu rai, kada wataran ace nai girki na ƙi’ shi isa Gara mu rabu, ba sai na ɓatawa mutum rai ba.

A zahirin gaskiya tun ina yarinya mutanen gidan mu ma, kallon fitinanniya suke min, saboda Ni duk abinda nake so nayi babu mai hana Ni.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button