Uncategorized

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un;! rasuwar tsohon jarumin Kannywood kabiru Na Kongo taja hankali.

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un;! rasuwar tsohon jarumin Kannywood kabiru Na Kongo taja hankali.

Wani rahoto da ya karade shafukan sada zumunta a safiyar ranar litinin shine, batun rasuwar tsohon jarumi nakango.

Labarin dai ya karade shafukan sada zumuntar zamani tare da daukar hankali kamar yadda zaku kalla a bidiyon nan.

Sai dai daga baya fitaccen jarumin kannywood din nan Abba El’mustapha ya wallafa a shafin na sada zumunta cewa.

NAKWANGO YANA GAISHEKU MASOYA.

Allah ya kara maka lafiya da kwanciyar hankali. Allah yasa ka gama lafiya BABANA.

Yanzu mukayi waya da MALAM KABIRU NAKWANGO mu ka gaisa muka dan taba barkwancinmu da muka saba yi dashi. Daga karshe yace in gaishe masa da masoyansa na page dina. Shi yanzu haka ma ya tafi gonarsa domin gewaya.

Sai Godiya MALAM.

Abba Na Abba
08-08-2022

https://youtu.be/e_LxLXa41_E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button