Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yaiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Kuma Mai Bada Umarni Falalu A Dorayi Rasuwa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yaiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Kuma Mai Bada Umarni Falalu A Dorayi Rasuwa.

Kamar Yadda Jarumin Kuma Mai Shiryawa Tare Da Bada Umarni Ya Wallafa A Shafukan Sa Na Sada Zumunta Cewa.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un! Allah Yayiwa Uwata, Kakata Hajiya Amina (Nene, Yakumbo, Yadikko) Rasuwa.

Za’a yi Janazarta Karfe 12:00 a Gidan Makera Ja’en Dorayi Ta rasu tana da shekaru 110

Allah Ya jikanta yai mata rahma, Allah Ya yafe Duk kuraranki ya haskaka kabarinki. Amin.

Zumunci da kika Assasa Allah ya sadar dashi gareki.

Jarumin Ya Karasa Rubutun Nasa Da Cewa.

Allahu Akbar Abokiyar shawara ta tafi😭😭😭😭

Anan Muma Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata, Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button