News

Innalillahi.. Allah Sarki Yadda Wannan Budurwa Ta Rasu Ana Saura Wata Guda Ya Rage Bikin Ta

Innalillahi.. Allah Sarki Yadda Wannan Budurwa Ta Rasu Ana Saura Wata Guda Ya Rage Bikin Ta

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Daga Jahar Katsina, Na Cewa.

Budurwa Ta Rasu Ana Dab Da Ɗaurin Aurenta A Katsina

Allah Ya Yi Wa Matashiyar mai Suna Naja’atu Jamilu, Wadda Saura Wata Ɗaya A Daura Aurenta A Karamar Hukumar Malumfashi Ta Jihar Katsina Rasuwa.

Matashiyar Dai Ta Rasu Bayan Ƴar Gajeruwar Rashin Lafiya A Daren Jiya Litinin.

An Kuma Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidansu Dake Kusa Da Makarantar Firamare Ta Galadima Dake Garin Malumfashi A Jihar Katsina Da Safiyar Yau Talata.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Gafarya Mata Ya Kuma Jiƙanta Da Rahama.

Mukuma Idan Tamu Tazo Allah Ubangiji Yasa Mu Cika Da Imani Amin Summa Amin.

Mumdai Samu Wannan Rahoto Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button