Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Ku Kalli Bidiyon Sa Na Karshe, Kamar Yasan Daman Ya Kusa Mutuwa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Ku Kalli Bidiyon Sa Na Karshe, Kamar Yasan Daman Ya Kusa Mutuwa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un, Allah Yayiwa Jarumin Kannywood Abdul Awarwasa Rasuwa.

Cikin Wani Bidiyon Karshe Da Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta.

Yayi Wasu Kalamai Masu Kama Da Wasiyya, Inda Kalaman Suka Dauki Hankalin Mabiyan Sa.

Tabbas Duk Kan Mai Rai Mamaci Ne, Amma Wasu Mutane Kanyi Wani Abu Mai Kama Da Wasiyya Kafin Rasuwar Su.

Jarumin Yayi Kalaman Ne Cikin Barkwanci. Amma Da Akwai Alamun Saakonni Acikin Kalaman Sa.

Inda Yaja Hankalin Abokan Sana’arsa Kan Yin Riqo Da Sallah Biyayya Ga Iyaye Da Dokar Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button