Kannywood News

BIDIYO: Abinda Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Lokacin Da Yakai Kudi Bank

BIDIYO: Abinda Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Lokacin Da Yakai Kudi Bank.

Wani Abin Mamaki Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Bayan Yakai Kudade A Bashi Sabbi.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Ya Baiyana Yadda Yaga Abin Mamaki Da Idon Sa.

Inda Yakara Da Cewa, Duk Da Cewa Akwai Laifin Shugabanni Amma Suma Talakawa Akwai Nasu Laifin.

Yayin Da Ya Zargi Gwamnati Da Kin Wadata Al’ummar Kasa Da Wadatattun Sabbin Kudaden.

Inda Yace Shima Kansa Kan Ya Samu Chanjin Sabbin Kudin Saida Ya Bada Na Goro.

Saannan Aka Bashi Canji Akan Duk Dubu Hamsin Aka Amshi Na Goro Dubu Uku Da Dari Biyar.

Gadai Cikakken Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/7R2u9rqvdy0

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button