Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Jarumin Cikin Shirin Film A Duniya Rasuwa A Jos

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Jarumin Cikin Shirin Film A Duniya Rasuwa A Jos

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Rasuwar Abdulwahab Awarwasa Ta Girgiza Yan Kannywood

Allah Ya Yi Wa Jarumi A Masana’antar Fina-finan Kannywood, Abdulwahab, Wanda Aka Fi Sani Da Awarwasa Rasuwa Yau Litinin, Bayan Fama Da Rashin Lafiya, Yau A Birnin Jos Na Jihar Filato.

Allah Yayiwa Abdulwahab wanda aka fi sani da Awarwasa ya rasuwa A Ranar Litinin.

Mujallar matashiya ta ruwaito cewa, Ɗan wasan Hausan ya rasu yayin da ake ci gaba da jimamin rasuwar Kamal Aboki wanda shima ya rasu sakamakon hatsarin mota akan hanyar Maiduguri zuwa Kano.

Shi dai Awarwasa ɗan jihar Kano ne kuma ya fito a fina-finai da dama.

Daga cikin fina-finan da ya fi shahara, akwai; “A Duniya”, shirin mai dogon zango da dai sauran su.

Da Yawa Daga Cikin Jaruman Kannywood Sunyi Alhinin Rasuwar Jarumin

Daga Ciki Harda Jarumi Ali Nuhu, Bashir Maishadda Da Dai Sauran Su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button