News

BIDIYO: Matashi Ya Shiga Banki Ya Rantse In Ba’a Amshi Kudinsa Ba Zai Koma Dan Fashin Daji

BIDIYO: Matashi Ya Shiga Banki Ya Rantse In Ba’a Amshi Kudinsa Ba Zai Koma Dan Fashin Daji

Wallahi Sai Nakoma Dan Fashin Daji Muddin Banki Basu Amshi Kudina Ba Har Lokacin Amsa Ya Wuce.

Wani Matashi Da Yasha Alwashin Komawa Dan Fashin Daji Muddin Banki Basu Amshi Kidin Sa Ba

Matashi Yasha Alwashin Ne Acikin Wani Bidiyo Da Ya Wallafa A Shafin Sa Sada Zumunta.

Inda Ya Baiyana Cewa Sau Uku Yana Zuwa Banki Domin Ajje Kudin Sa Kamar Yadda CBN Ya Umarta.

Amma Banki Sunki Su Amshi Kudin Saboda Cincirindon Jama’a.

Daga Karshe Matashin Ya Yanke Shawarar Cewa, Wallahi Muddin Yai Asarar Wadannan Kudin.

To Ba Makawa Dan Fashin Daji Zai Koma Domin Su Kadai Ya Mallaka.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/dfDOCoAjPXc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button