Politics

BIDIYO: Jagororin Al’umma A Nigeria Sunyi Kira Ga Babban Bankin Nigeria Da Ya Gaggauta Kara Wa’adin Karbar Tsoffin Kudi.

Wasu Jagororin Al’umma A Nigeria Sunyi Kira Ga Babban Bankin Nigeria Da Ya Gaggauta Kara Wa’adin Karbar Tsoffin Kudi.

Wasu Jagororin Al’umma Sun Yi Kira Ga Babban Bankin Nigeria Da Ya Kara Wa’adin Daina Karbar Tsoffin Kudi.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Wadannan Jagororin Da Suka Fito Daga Zamfara Dakuma Yobe State.

Sunce Akwai Mutanen Kauyuka Da Dama Da Har Yanzu Basu Sun Shigar Da Kudaden Su Banki Ba.

Inda Sukace Ko Sun Bar Kauye Sunzo Birni Domin Saka Kudaden Su A Banki Sai An Bukaci Su Bada Cin Hanci.

Inda Sukace Duk Da Hakama Kudin Nasu Ma Baya Samun Damar Shiga.

Mai Magana Da Yawun Gwamnan Yobe Mai Mala Buni, mamman muhammed Yace.

A Jihar Sa Ta Yobe Kana Nan Hukumomi Hudu Ne Kadai Keda Bankuna.

Lamarin Da Ke Haifar Da Cinkoso Wajen Shigar Da Tsoffin Kudade Cikin Bankuna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button