Kannywood News

Innalillahi Yadda Rasuwar Nura Mustapha waye Director Izzar Ta Girgiza Jaruman Izzar So

Innalillahi Yadda Rasuwar Nura Mustapha waye Director Izzar Ta Girgiza Jaruman Izzar So

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Aisha Izzar So, Ta Girgiza Da Mutuwar Oga Kuma Abokin Aikin Ta.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Nan, Jarumar Tayi Matukar Kaduwa Sosai Da Jin Wannan Mutuwa.

Inda Ta Wallafa Bidiyon A Shafinta Na Sada Zumunta Acikin Wani Yanayi Na Ban Tausayi Da Kidimewa.

Tashar Tsakar Gida Tayi Cikakken Bayani Game Da Rasuwar Tashi Tare Da Yadda Akai Jana’izar Sa

Aisha Izzar So Na Daya Daga Cikin Jaruman Da Sukai Suna A Kannywood Da Taimakon Sa.

Harma Sukai Kudi Suka Gina Gida Kuma Suke Hawa Manyan Motoci Na Alfarma A Kannywood.

Nura Mustapha Waye Ya Samu Shaida Tagari Daga Al’umma Dakuma Kaunar Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button