Kannywood News

ABIN TAUSAYI: Jarumi Lawan Ahmad Ya Fashe Da Kuka A Wajen Jana’izar Abokin Aikin Sa Nura Mustapha Waye

ABIN TAUSAYI: Jarumi Lawan Ahmad Ya Fashe Da Kuka A Wajen Jana’izar Abokin Aikin Sa Nura Mustapha Waye

Abin Tausayi Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Lawan Ahmad Ya Fashe Da Kuka A Wajen Jana’izar Abokin Aikin Sa.

A Safiyar Ranar Lahadi Allah ya yiwa Nura Mustapha Waye Daraktan shirin Izzar So mai nisan zango rasuwa.

Rahotonni sun ce Mustapha Waye ya rasu a mutuwar fuj’a, a
Wanda Aka yi jana’izarsa A Safiyar Lahadin a birnin Kano.

Jarumai Da Dama sun halarci jana’izar daraktan, wanda aka shaide shi da soyayyar fiyayyan halitta annabi Muhammadu s.a.w.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Nan, Jarumi Lawan Ahmad Ya Kadu Sosai Harma Ya Kasa Riqe Hawaye.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/WWCb3KeRjsg

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button