Kannywood News

Jarumar kannywood Hafsat Idris Itama Ta Amarce Da Angonta Mukhtar A Sirrin Ce,

Jarumar kannywood Hafsat Idri Ta Amarce Da Angonta Mukhtar A Sirrin Ce,

Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Hafsat Idris Ta Amarce A Satin.

Jaruman Kannywood Dayawa Ne Suka Shiga Daga Ciki A Satin Nan.

Ciki Kuwa Harda Aisha Tsamiya Ali Artwork Hassana Muhammad Abubakar Mai Shadda Da Dai Sauran Su.

Wasu Sun Baiyana Taron Bikin Nasu, Wasu Kuma Sai Ji Kawai Akai An Daura Auren.

Nadiya Ibrahim Fagge Na Daga Cikin Wadanda Suka Wallafa Bikin Hafsat Idris A Shafin Su Na Sada Zumunta Kamar Haka

Matashin ango mukhtar, ya auri zankadediyar amaryar sa wato hafsat Idris Barauniya, yau Asabar aka Daura auren a garin kura Dake birnin Kano.

Allah ya Basu zaman lfy Amin

Jaruma Hafsat Na Daga Cikin Wadanda Suka Sirrinta Nasu Bikin Batare Da Kwarmatawa Ba.

Abdulaziz Namadi Shima Ya Wallafa Sanarwar Daurin Auren Jaruman A Shafinsa Kamar Haka.

A satin nan, Jarumai Mata hudu a Kannywood sunyi aure. Cikinsu akwai Aisha Tsamiya da Hafsat Idris. Wata Mai kamawa ma akwai wasu.

Sannan Akwai Wadanda Kuma Sai Wata Mai Zuwa Za’a Daura Nasu Insha Allah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button