Mansura Isah Ta Hada Gagarumin Bikin Birthday Din Da Ya Dauki Hankulan Jama’a

Tshohuwar Jaruma A Masana’antar Kannywood Kuma Tsohuwar Matar Jarumi Sani Musa Danja.

Wadda Akafi Sani Da Mansura Isa, Ta Hada Wani Gagarumin Birthday Da Ya Dauki Hankula Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Bikin Birthday Din Ya Samu Halartar Dayawa Daga Cikin Jaruman Kannywood.

Ciki kuwa harda jarumi baballe hayatu wanda daman tun can akwai kyakkyawar Alaka Tsakanin Su.

Mansura isa ta tara mutane da yawa tare da yanka kek cikin shigar fararen kaya masu daukar hankali

Har Yanzu Dai Mansura isa Allura Ce Acikin Ruwa Wadda Mai Rabo Ne Kadai Ka Samu

 

Click Here To Drop Your Comment