Kannywood News

Jarumar Kannywood Rukayya Dawayya Tace Wallahi Bada Kudin Fim Suke Sayen Mota Ba.

Jarumar Kannywood Rukayya Tace Wallahi Bada Kudin Fim Suke Sayen Mota Ba.

Wallahi Bazaka Taba Yin Film A Baka Kudin Sayana Mota Ba Ga Inda Muke Samun Kudade mu Rukayya Dawayya.

Tsohuwar jarumar Kannywood wanda tayi shuhura matuka kamar bazaa daina jin duriyar taba rukayya dawayya ta bayyana wani boyayyen sirri wanda yan Kannywood kadai suka sani ganin yadda maganar tsohuwa ladi.

lamarin ya biyo bayan ziyarar bbc hausa inda tsohuwa a cikin jaruman Kannywood tayi wasu bayanai da manyan jaruman suke daukar lamarin a matsayin kwamce zani a kasuwa .

wutar ta fara ruruwane tun bayanda ta gama program sai Alinuhu da falalu a dorayi suka fito kafar ta bbc hausa suka karyata maganar yar tsuohuwar .

wannan yazama dalilin ruruwar wannan al amari domin akan Wannan maganar an sami sabanin fahimta sosai a cikin jaruman Kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button