Kannywood News

Kai jama’a Rayuwa babu tabbas Ku Kalli Bidiyon Murja Ibrahim Kunya Na Share Masallaci…

Kai jama’a Rayuwa babu tabbas Ku Kalli Bidiyon Murja Ibrahim Kunya Na Share Masallaci…

Wallahi har ga Allah, wannan baiwar Allan, inama ta fatan gamawa da duniya lafiya.

Ina ganin hotunanta, naji jikina yayi la’asar, har ta bani tausayi.

Babu shakka muna da yakinin wannan hukunci da kotu tayi kan Murja Ibrahim , shi zai zama silar shiryuwarta a rayuwa.

kuma ina fatan hakan ya zama darasi ga masau kwaikwayo ko son abinda takeyi.

Babu burgewa a rayuwar nan, ace kazama dan iska.

Wallahi ko da an nuna maka soyayya don iskanci da rashin kunyar da kakeyi, muddin akazo taron masu daraja, ko gayyatarka ma baza’ayi ba.

Ko an gayyaceka, kunya bazai barka kajeba, indai kaje kuwa zakajiyewa kunnenka abinda bakaso.

Allah kasa mugama lafiya, murja dai ta fara daukan hanyar shiryuwa, Allah yasa Mai wushiryan ya shiryu, shi da akace musallaci zai rika sharewa.

Allah kasa mu gama lafiya.

✍🏻✍🏻 Abdussamad Ishaq ku Kalli Bidiyon Anan

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button