News

Innalillahi Allah Yayiwa Jarumin Sojan Nigeria Rasu A Bakin Aiki Wajen Kare Kasar Sa.

Innalillahi Allah Yayiwa Jarumin Sojan Nigeria Rasu A Bakin Aiki Wajen Kare Kasar Sa.

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Yayiwa Zakakurin Sojan Nigeria Ahmad Abubakar Tijjani Rasuwa A Bakin Aiki.

Yanzu Muke Samun Labarin rasuwar Dan Uwan Mu Kuma Abokin Mu Wanda Ajalinsa Ya Riskeshi Abakin Aikinsa.

Muna Adduar Allah Ya Amshi Bakuntarsa Ya Hadashi Da mala’ikun rahama Amin Summa Amin

Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Imani Yasa Mu Tashi Da Imani Amin

AHMAD ABUBAKAR (TIJJANI ANKU) ALLAH YA MAKA RAHAMA.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button