Uncategorized

Ko dai Naziru Sarkin Waka dadi zaiyi? Masoya sun

Ko dai Naziru Sarkin Waka dadi zaiyi? Masoya sun yaba budurwar da sukayi bidiyo tare da shi

Wata dallekiyar budurwa a shafin Tiktok ta wallafa bidiyon ta tare da Mawaƙi kuma jarumi a masana’antar kannywood Naziru Sarkin Waka.

Bidiyon da sukayi tare yayi matukar daukar hankali,sai dai bayan da wakilin mu ya kai ziyara shafin ya bayyana cewa,da dukkan alamu ba’a Najeriya aka dauki bidiyon ba,domin kuwa gurin yayi kama da gurin shakatawa ko kuma filin jirgin sama (Airport).

Sai dai daga baya an gano bidiyon ba daya sukayi ba, Bidiyon anyi shi akalla kusan kwana biyu domin kuwa kowannen su ya sauya kaya aka kara nadar bidiyon wanda hakan yayi matukar birge mutane musaman ma masoyan Mawakin Sarkin Waka.

Wasu masoyan kuma sun kwadaitar da Mawakin da yayi Wuff da ita domin kuwa sun dace.

Ga bidiyon ku kalla anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button