Kannywood News

KUKAN FARIN CIKI: Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyarar Sallah.

KUKAN FARIN CIKI: Yadda Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Lawan Ahmad Yakaiwa Iyayensa Ziyarar Sallah.

Yakai Ziyara Jiharsa Ta Haihuwa Wato Katsina, Jarumi Lawan Ahmad Yakai Ziyarar Sallah Ga Iyaye Da Yan Uwansa A Bakorin Jahar Katsina.

Kamar Yadda Ya Wallafa Hotunan Ziyarar Tasa, Inda Ya Rubuta “Yan Uwa Rabin Jiki”.

Jarumi Lawan Ahmad Wanda Shine Mamallakin Tashar Bakori Tv Wadda Ke Wallafa Shirin Fim Din Izzar So.

Tashar Bakori Tv Dai Ta Samo Asali Ne Daga Sunan Garin Da Jarumin Ya Fito Wato Garin Bakori.

Cikin Farin Ciki Ya Wallafa Hotunan Ziyarar Tasa, Dakuma Haduwar Sa Da Yan Uwansa Tare Wanda An Dade Ba’a Hadu Ba.

Ga Duk Kanin Alamu Dakuma Yadda Hotunan Suka Nuna, Jarumin Yanada Kyakkyawar Zamantakewa Da Yan Uwan Sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button