Kannywood News

WATA SABUWA: Cikin Bidiyo Anci Uwar Safara’u Da 442 A Wajen Wasan Sallah A Kaduna.

WATA SABUWA: Cikin Bidiyo Anci Uwar Safara’u Da 442 A Wajen Wasan Sallah A Kaduna.

Wani Bidiyo Da Ya Karade Shafukan Sada Zumunta, Ya Nuna Yadda Akaiwa Mawaki 442 Da Safara’u Ihu A Jahar Kaduna.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon, Anjiyo Muryar Wanda Ke Daukar Bidiyon Na Cewa, “Anci uwar safara’u da 442.

Haka Zalika Murna Hausa Top Ta Rawaito Cewa, ” Anyiwa 442 da Safara’u Ihun Ne Bayan Sun Kammala Wasan Sallah Zasu Fita.

Safara’u Da 442 Sunyi Kaurin Suna Wajen Yin Wakokin Batsa Da Sunan Wakar Gambara.

Lamarin Da Yasa Mutane Ke Allah Wadai Da Wakokin Su, Yayinda A Gafe Guda Kuma Wassu Ke Son Wakokin Nasu.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/FJ7oGPmWS5I

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button