Religion

INNALILLAHI..: Allah Yayiwa Mai Kula Da Dakin Da Kabarin Mazon Allah S.A.W Yake Ciki Rasuwa

INNALILLAHI..: Allah Yayiwa Mai Kula Da Dakin Da Kabarin Mazon Allah S.A.W Yake Ciki Rasuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un, Al’ummar Musulmai Sunyi Babban Rashi.

Daya daga cikin wadanda suka fi dadewa suna yi wa Masallacin Manzon Allah S.A.W hidima.

Mai Suna Agha Habeeb Muhammad al-Afari, ya rasu a yau Laraba Sha uku ga watan bakwai.

Kamar Yadda Shafin Tiwita na HaramainSharafain ya ruwaito cewa Agha.

Agha Habeeb shi ne ke kula da dakin da kabarin Mazon Allah S.A.W yake ciki.

Tuni dai aka gudanar da jana’izarsa a masallacin Annabi (S.A.W) da ke Madina.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Gafarta Mai Ya Hadashi Da Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button