News

Kwamishina A Jahar Bauchi Ta caccaki ‘yan Hisbah, Tace Kamata Yai Su kwatanta Miss Nigeria, Shatu da ‘yar Buhari, Da diyar Ganduje.

Kwamishina A Jahar Bauchi Ta caccaki ‘yan Hisbah, Tace Kamata Yai Su kwatanta Miss Nigeria, Shatu da ‘yar Buhari, Da diyar Ganduje.

Babban kwamandan hukumar Harun Ibn Sina ya bayyana cewa shiga gasar kyau ya sabawa koyarwar addinin musulunci.

Kwamishiniyar Lantarki, Kimiyya da Fasaha ta Jihar Bauchi, Wato Maryam Garba Bagel, ta mayar da martani ga matakin da hukumar ‘yan sandan Musulunci ta Jihar Kano ta dauka.

Na gayyato iyayen Shatu Garko ‘yar shekara 18, wadda ta Lashe Gasar Kyau Ta Nigeria Sanye Da hijabi ta farko a Najeriya a karshen mako. .

Babban kwamandan hukumar Harun Ibn Sina ya bayyana cewa shiga gasar kyau ya sabawa koyarwar addinin musulunci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button