News

Kwararrarriyar Matashiyar Likitan Nan, Dr. Maryam Ahmed Al-Mustapha Za Ta Amarce Bayan Sallah

Kwararrarriyar Matashiyar Likitan Nan, Dr. Maryam Ahmed Al-Mustapha Za Ta Amarce Bayan Sallah

Kwararrarriyar Matashiyar Likitan Nan, Da Ta Yi Fice Wajen Faɗakar Da Al’umma Ta Kafafen Sada Zamunta, Dakta Maryam Ahmed Al-Mustapha Za Ta Amarce Bayan Sallah

Za’a Daura Auren Da Angonta Abdullahi Yusuf Ashiru A Ranar 29 Ga Wannan Wata, 2023 A Unguwar Alƙali Aminu Dake Jihar Bauchi.

Allah Ya Kaimu Lafiya Ya Kuma Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyaba!

Daga Jamilu Dabawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button