Kannywood News

Kyawawan Hotunan Safeeya Chalawa Maiɗakin Adam A. Zango Tare Da Kyakkyawar ɗiyar Ta, Diana. Allah Ya Raya Baby, Amin.

Zafafan Hotunan Safeeya Chalawa Maiɗakin Adam A. Zango Tare Da Kyakkyawar ɗiyar Ta, Diana. Allah Ya Raya Baby, Amin.

Matar Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A. Zango Wato Safeeya Chalawa.

Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan Ta, Tare Da Kyakkyawar Diyar Su.

Safeeya Wadda Ta Kasance Mata Ga Fiyayyen Jarumin, Bayan Rabuwar Sa Da Matan Nasa.

Kamar Yadda Kuke Gani Ta Wallafa Wadannan Sabbin Hotunan Ne Tare Da Kyakkyawar Yarta Diana A Shafinta Na Sada Zumunta.

Kamar Yadda Shafin Fim Magazine Ya Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumuntar Facebook Cewa.

Safeeya Chalawa (maiɗakin Adam A. Zango) tare da ɗiyar ta, Diana. Allah ya raya baby, amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button