News

Maryam Yahaya Na Fama Da Rashin Lafiyar Da Ake Zargin Asiri Akai Mata,

Maryam Yahaya Na Fama Da Rashin Lafiyar Da Ake Zargin Asiri Akai Mata,

Jarumar Kannywood Maryam Yahaya tana fama da rashin lafiya sama da wata uku tana cikin wani hali na rashin tabbas.

A Wani Labari Da Muka Samu Daga Shafin Hausa Media, Wanda Suka Wallafa Rashin Lafiyar Da Fitacciyar Jarumar Kannywood Wato Marya Yahaya Ke Fama Da Ita.

Wanda Ya Haddasa Rudani Rudani, Kasancewar An Shiga Tararrabin Abinda Ke Damun Jarumar, Saboda Ta Shafe Sama Da Wata Guda Babu Lafiya.

Hakan Nema Yasa Ake Kishin Kishin Din Cewar Sihiri Akaiwa Jarumar. sai Dai Kuma A Bangare Guda Makusantan Jarumar Na Musanta Haka. A Cewar Su Daman Jarumar Macece Mai Yawan Laulayi.

Sai Dai A Wani Kokari Da Mukai Na Samun Jarumar Inda Hakam Bata Samu Ba, Amma Mun Samu Wata Makusanciyar Jarumar Sai Dai Ta Bukaci Da Mu Boye Sunanta.

Inda Tace Tabbas Maryam Din Da Kanta Tana Fadar Sihiri Akai Mata, Kuma Tasan Wanda Yai Mata Wannnan Aika Aikar Amma Dai Tana Cigaba Da Neman Maganin Karya Sihirin.

Maryam Yahaya Ta Kasance Mace Mai Matukar Farin Jini, Kasancewar Ta Tasamu Shahara Sosai Da Daukaka A Harkar Shirin Film Din Hausa.

Wanda Harma Daga Gari Gari Wasu Kanyi Tattakai Don Kawai Suzo Kano Su Ganta.

Duba Da Wannan Daukaka Dakuma Farin Jini Gami Da Nasibi Da Allah Ya Bata A Cikin Sana’arta.

Ba Abun Mamaki Bane In Wanchan Hasashen Na Masu Hasashen Cewar Asiri Akai Maya Ya Tabbata. Domin Muna Wani Zamani Da Tsoron Allah Yai Karanci A Zukatan Al’umma.

Dafatan Allah Ubangiji Ya Bata Lafiya, Ya Kuma Sa Kaffara Ne Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button