![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/08/FB_IMG_1692569356604.jpg?resize=720%2C405&ssl=1)
MASHA ALLAH: Katafaren Sabon Gidan Da Mawaki Naziru Sarkin Waka Ya Sake Ginawa
Fitaccen Mawakin Kannywood Nazeer Sarkin Waka Ya Gina Wani Katafaren Gida A Jahar Kano.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/08/FB_IMG_1692568290980.jpg?resize=300%2C218&ssl=1)
Sabon Gidan Da Mawaki Nazir Sarkin Waka Ya Gina A Jahar Kano.
Fitaccen Mawakin Hausa Nazeer Sarkin Waka, Ya Wallafa Wani Katafaren Gida Da Ya Gina A Jahar Kano.
Mawakin Wanda Ya Wallafa Hotunan Gidan Nasa A Shafin Sada Zumunta.
Inda Ya Rubuta Cewa.
Sarkin waka mansion Alhamdulillah 🙏 design by Arch Okosha Abdullahi under supervision of Eng. Nazir and Eng.Mustapha T money
Anan Muke Tayashi Murna Da Addu’ar Allah Ya Tsare Sharrin Makiya