Kannywood News

Masha’Allah Taba Kida taba Karatu Saurari Yadda Jaruma Maryam Yahaya Ke rera Karatun Alkur’ani

Masha’Allah Taba Kida taba Karatu Saurari Yadda Jaruma Maryam Yahaya Ke rera Karatun Alkur’ani

Abin mamaki Maryam anjita tana rera karatun Alkur’ani da Muryar ta wanda hakan ya bawa mutane mamaki duk zaton mutane jarumar bata iya karatu ba amma ganin yadda take rerawa yasa mutane cikin mamakin gaske.

Cikin dan gajeren bidiyon da jarumar ta wallafa a shafinta na sada zumunta ya baiwa mutane mamaki.

A kwanakin baya an hango wani bidiyon jarumar wanda takasa furta wata kalmar turanci.

Lamarin da yasa akewa jarumar kallon jahila, sai dai a wannan karon jarumar ta baiwa duniya mamaki.

Ganin yadda akaga jarumar tana karatun Al’arani mai girma gwanin sha’awa

Ku danna akan faifan bidiyon dake kasa domin sauraron wannan karatu

https://youtu.be/5eW_X0q-fdk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button