News

Allahu Akbar Bidiyon Akayi Jana’izar gawarwaki 9 a Jihar Zamfara wadanda suka rasu sakamakon mummunan hatsarin mota a hanyar Kano.

Allahu Akbar Bidiyon Akayi Jana’izar gawarwaki 9 a Jihar Zamfara wadanda suka rasu sakamakon mummunan hatsarin mota a hanyar Kano.

Allahu Akbar Anyi Jana’izar gawarwaki 9 a Jihar Zamfara wadanda suka rasu sakamakon mummunan hatsarin mota a hanyar Kano.

Gawarwaki tara 9 kenan wanda akayi Jana’izar su a garin tsafe dake a jahar zamfara sun rasu ne Sanadiyyar Hadarin mota daya rutsa dasu a hanyar kano.

A yanxu kuma kullum ana samun rahotanni na hadarurruka iri daban daban da suka auku wasu ma zakaga ba’a samu yan uwansu ba, sai dai akaisu wurin ajiyar gawa aita bincike har a gane wano nasu.

Irin wannan hadarin yana matukar tada hankalin mutane kwarai kasancewar zakaga mutum fiye da biyar har zuwa goma sun mutu a lokaci daya.

Allah yaji kan Musulmi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button