Religion

Masha’Allah Wani Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa Ya Rubuta AlQur’ani Mai girma Bugun Hannu

Masha’Allah Wani Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa Ya Rubuta AlQur’ani Mai girma Bugun Hannu

Masha’Allah Wani Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa Ya Rubuta AlQur’ani Mai girma Bugun Hannu.

Cikin Shirin nan na Mukoma Tsangaya Sun Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumunta Cewa ABIN sha’awa Wani matashi dan shekara (19) a jahar adamawa ya rubuta Al-Qur’ani mai girma da kansa ma Ana ya had dace Sannan ya rubuta da hannun sa.

Matashin mai suna Malam karami dake garin cikin garin adamawa babban birnin ta jahar adamawa wanda wannan ba shine karo na farko ba dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu, bayan Yan shekaru kadan da ya rubuta, wannan Karon ma ya rubuta yanda wannan ma ya samu Yabo da ga wajan al’umma da dama.

Darasi cikin wannan rubutu, Dan shekara goma Sha Tara ya rubuta, to mai karatu mu muke muke zaune ba neman ilimi a wannan Rayuwar, shi neman ilimi ya zama dole domin shine abin da aka fara magana ko Umartar ma’aiki Allah da yayi karatu.

Muna Tayashi murna da Addu’ar ar Allah ya karawa rayuwar sa Albarka Allah yasa mai amfani ne duniya da lahira amin saura da suke hanya Allah ya taimake su yasa suma suna da daron

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button