Matar Dake Saida Kayan Maye Ta Sake Shiga Hannun Yan Sanda Bayan Sunyi Mata Afuwa A Karo Na Farko

Wata Mata Dake Saida Kayan Maye A Jahar Kano Ta Sake Shiga Hannun Yan Sanda Bayan Sunyi Mata Afuwa A Karo Na Farko.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Matar Wadda Ke Zaune A Karamar Hukumar Ungoggo.

Matar Tasamu Afuwa Ne A Karon Farko Da Yan Sandan Suka Sami Rahoton Akanta, Bayan Da Sukaje Basu Sami Kayan Laifi Ba A Tare Da Ita.

Sai Dai Sunyi Mata Afuwa Tare Da Sharrandamata Cewa Kar Ta Sake, Haka Itama Tai Rantsuwar Bazata Sake Ba

Gadai Full Bidiyon Ku Kalla

 

Click Here To Drop Your Comment