Uncategorized

Matashiyar Da Aka Takewa Kafar Dama Da Mota A Ranar Da Ta Kammala Jarabawar Neco A Jahar Sokoto Ta Nemi Gwamnati Da Ta Kwato Mata Hakkin Ta.

Matashiyar Da Aka Takewa Kafar Dama Da Mota A Ranar Da Ta Kammala Jarabawar Neco A Jahar Sokoto Ta Nemi Gwamnati Da Ta Kwato Mata Hakkin Ta.

Rahotanni Daga Jahar Sokoto Na Cewa, Dalibar Nan Da Aka Takewa Kafa Da Mota Ta Bukaci Da Abi Mata Hakkin Ta.

Kamar Yadda Shafin Jaridar Aminiyya Ta Rawaito Cewa.

Matashiya mai shekara 20 Fatima Sulaiman da wani Aliyu Sunusi Umar, ya takewa kafar dama da mota ranar da ta kammala rubuta jarabawar karshe ta NECO a Sakkwato.

Ta ce Sam ba za ta iya yafe masa ba Bisa Wannan Abu Da Yayi Ma Rayuwar Ta.

Yanzu haka dai an yanke kafar Matashiyar Kamar Yadda Kuke Gani Acikin Hotunan Nan.

sai dai ta roki gwamnatin jihar da ta hukunta shi, kasancewar shi ba ma dan makarantar ba ne.

zuwa kawai ya yi wasa da mota da abokansa da suka kammala jarabawar.

Hoto: Nasiru Bello Sakkwato

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button