Uncategorized

Muna neman taimako a wurin Annabi, Annabawa ma sun nemi taimako a wurinsa, ba sai ka yarda ba, ni na yarda,” in ji Shehi Ahmad Mai Tajulizzi, Kano.

Muna neman taimako a wurin Annabi, Annabawa ma sun nemi taimako a wurinsa, ba sai ka yarda ba, ni na yarda,” in ji Shehi Ahmad Mai Tajulizzi, Kano.

Malam Shehi Ahmad Muhammad, Wanda Akafi sani da Shehi Mai Tajul Izzi, Yayi wannan martanine bayan, wata Katobara da sakin baki da wani malami Mai Suna Idris dutsan Tanshi dake Jihar Bauchi Yayi.

Inda yake fada a Wani karatunsa shi baya bukatar Taimakon Fiyayyan Halitta Manzan tsira Annabi Muhammadu S.A.W.

Bayan wannan sakin bakin malamai da dama sun nuna yatsa ga malamin bisa dacin kalaman sa, harma aka shirya Muqabala a Jihar ta Bauchi, saidai wasu dalilai sukasa aka Dage zaman Muqabalar.

Amma dai hukumar Shari’a dake Bauchi ta sanar da Dalilin janye wannan zama na tattaunawa ta ilimi.

Bayan faruwar Hakan malamai da dama sun fito Suna baiyana takaicin su bisa kalaman na malamin, duk da Yayi fashion baki bisa kalaman sa.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button