Kannywood News

Mustapha Naburuska Ya yabawa Mawaki Rarara Saboda Mota daya bawa dan gidan Marigayi ibro a Gasar Sha’aban Sharada

Mustapha Naburuska Ya yabawa Mawaki Rarara Saboda Mota daya bawa dan gidan Marigayi ibro a Gasar Sha’aban Sharada

Mustapha Naburuska Ya yabawa Mawaki Rarara Saboda Mota daya bawa dan gidan Marigayi ibro a Gasar Sha’aban Sharada.

Kamar dai yadda aka sani Mawaki Mustapha Naburuska basa ga maciji Tsakanin sa da Mawaki rarara wanda har faifan bidiyo ya wallafa inda yake zagin mawaki Rarara akan yaki yayi tafiyar Mai girma Zababben dan Takarar gwamnan Kano Alhaji Nasiru Yusuf gawuna a Jam’iyyar APC.

Hakan yasa rikici ya barke a Tsakanin su wanda har yanzu basa Shiri, Sai gashi kuma Wani abin mamakin shine Mustapha Naburuska ya yabi mawaki Rarara Saboda mota daya bawa dan gidan marigayi rabilu musa ibro watau hannafi a gasar wakar Sha’aban Sharada.

Kalli Cikakken vedion anan.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button