Kannywood News

MUTUWAR LADIDI FAGE: Dalilin Da Yasa Aka Boye Rashin Lafiyar Jaruma Ladidi Fagge

MUTUWAR LADIDI FAGE: Dalilin Da Yasa Aka Boye Rashin Lafiyar Jaruma Ladidi Fagge

Gaskiyar Magana akan Mutuwar jarumar Kannywood Ladidi Fagge.

Fitacciyar Jarumar Kannywood ladidi Fagge na fama da matsanan ciyar rashin lafiya.

Jarumar wadda aka dade ba’aji duriyarta a masana’antar ta kannywood ba sabida wannan laruru ta rashin lafiyar ta.

Sai dai a yan kwanakin nan anata yada rade radin cewa Allah Yayiwa jarumar rasuwa.

Lamarin da yasa masoya kallan fina finan jarumar suka cika da rudani akaan gaskiyar magana game da mutuwar jarumar.

Wanda tuni muka tuntubi wasu manya a masana’antar harma suka tabbatar mana da cewa jarumar na nan tana samun sauki.

Wanda yanzu hakama ta fara daukar sabon shirin fim din Alaqa Na kamfanin F.K.D Production

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button