Kannywood News

Video Yadda Wata Babbar Kotu Ta Kulle Jarumar Kannywood Hadiza Gabon

Video Yadda Wata Babbar Kotu Ta Kulle Jarumar Kannywood Hadiza Gabon

Tirkashi ,abu ya girmama ,a yau dai koto wadda ke da zama a kafuna ta fara sauraran karar da aka shigar gaban wanda wani matashi ya shigar da shahararroyar jarumar nan hadiza aliyu gabon.

Tunda farko dai matashin mai suna bola yayi ikirarin shigar da hadiza gabon din kotu inhar bata amince da auran sa ba inda ya bayyana cewa gabon din ta cin ye masa kudi har kimanin naira dubu dari shida da doriya .

Ayau dai kotu ta fara sauraron karar inda a yau kotu da nemi da mai kara ya kawo hujjojin su sai dai mai lawyan mai kara ya ce duk da an dade da yin abun amma suna da hujjoji da zasu tabbatar da hadiza gabon ce wadda suke chatin da ita .

Tun da fatko dai bola ya bayyana cewa sun fara chating ne da hadiza gabon a kafar sada zumunta inda ta riga karbar kudi a hannunsa sai daga baya ta ki amin e wa da auren da sa

https://youtu.be/vVnXi5TLe0c

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button