Kannywood News

Sabuwar Wakar Rarara: Tsula Ya Sallama Wadda Ya Saki Yanzu-Yanzu Ta Jawo Cece Kuce.

Sabuwar Wakar Rarara: Tsula Ya Sallama Wadda Ya Saki Yanzu-Yanzu Ta Jawo Cece Kuce.

Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Dauda Kahuta Kahutu Rarara.

Ya Saki Wata Sabuwar Waka Mai Suna Tsula Ya Sallama.

Kamar Yadda Zaku Saurarari Wannan Waka Dake Kasa, Wakar Dai Ba Karamin Janyo Cece Tayi Ba.

Musamman Ma A Shafukan Sada Zumuntar Facebook Da Twitter Da Tiktok Dai Da Sauran Su.

Mawaki Dauda Kahutu Rarara, Wanda Ya Saba Yin Wakokin Dake Taba Darajar Kwankwaso.

Lamarin Dake Fusata Yan Kwankwasiyyar Tare Da Ramawa Jagoran Su Cin Kashin Da Mawakin Yai Akan Mahaifiyar Sa.

A Baya Dai Wasu Lauyoyi Daga Jahar Kano Sun Taba Kai Karar Mawakin Ga Sarkin Garin Su Domin A Tsawatar Masa.

Inda Akaji Shi Shiru Kamar Yaji Maganar Da Aka Yi Masa, Sai Daga Baya Aka Sake Jin Sa Da Wata Sabuwar Wakar Mai Tada Hankalin Yan Kwankwasiyya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button