Tuni dai  hotunan jarumin da iyalansa suka bazu a shafukan sada zumunta na yadda wani matashi yayi wuf da Ƴan mata biyu rigis.

Hotunan nashi sunyi matukar bawa duniya mamaki domin ba kowa ne yake iya yin hakan ba sai wanda ya isa yayi.

Mutane da dama sun taya su addu’a tare da addu’ar daurewar zaman lafiya a gidajen nasu.

Ga hotunan Angon da amaren nasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Click Here To Drop Your Comment