Kamar yadda hoton ya hadu a shafukan sada zumunta,an gano nakowa dinne tare da sahibar shi wadda aka tabbatar da aure aka daura musu.

Mutane da dama sunyi mamaki,wai daman beyi aure ba har yanzu?

Idan baku manta ba a kwanakin baya ne yayi hira da wata kafa a shirin daga bakin mai ita,inda ya bayyana yana son Allah ya kawo lokacin auren nasa.

Muna tayashi murna tare da fatan zaman lafiya.

Ga hotunan anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

 

Click Here To Drop Your Comment