Kannywood News

TIRƘASHI: VIDEO Rigima Sabuwa Yanzu-Yanzu Mijin Laila Othman Zai Maka Sadiya Marshal A Kotu.

TIRƘASHI: VIDEO Rigima Sabuwa Yanzu-Yanzu Mijin Laila Othman Zai Maka Sadiya Marshal A Kotu.

Wani sabon bayani da ya bulla a manhajar X (Twitter) ya nuna cewa mijin Laylah Ali Othman ya ce.

Zai maka Sadiya Marshall a kotu matuƙar ba ta fito da hotuna, bidiyo, murya da saƙon kar ta kwana da ta ce Laylah Ali Othman ta turawa wani mutum dake gidan Yarin Kuje Abuja ba.

Kamar Yadda Zaku kalla a bidiyon dake kasa, wanda ke kunshe da cikakken bayanin abu ya faru.

Tunda fari dai sadiya marshal ce ta saki wani faifan bidiyo, wanda aciki tai wasu kalamai.

Kalaman nata na nuna cewa ana turawa wani mutum bidiyo da hotuna dakuma sakon murya a gidan kaso.

Lamarin da ya dauki hankali musamman ma a shafukan sada zumunta har ya jawo cece kuce.

Gadai Bidiyo Ku kalla.

Me zsku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button