Kannywood News

Tirkashi Sabon Rikici, Labari Ya Canza Salo Mahmud Na Shirin Dawowa domin ba Mutuwa Yayi ba.

Tirkashi Sabon Rikici, Labari Ya Canza Salo Mahmud Na Shirin Dawowa domin ba Mutuwa Yayi ba.

Rahotanni daga fitacce kuma mashiryin gagarumjn shirin nan na labarina wato aminu saira na cewa.

Za’a ga wasu canje canje acikin shirin, ciki kuwa hadda dawo da jarumin shirin wato mahmud.

Kamar yadda cikakken rahoton ke cewa.

Fitaccen Shirin nan me dogon Zango Watau Labarina wanda ya dade da shiga cikin zuciyoyin Mutane da dama kuma yana daya daga cikin manyan shirye shirye masu dogon zango da mutane sukafi kallo a yanzu.

Kamar yadda masu bibiyar shirin suka sani Yanzu ana cikin zango na shida ne Kuma Anan ne aka samu canzawar Shirin wanda yabawa kowa mamaki domin abinda ba’ayi zato bane ke Shirin faruwa mahmud daya mutu dadewa yanzu kam yana shirin dawowa cikin Shirin.

Domin Ganin yadda abinda Zai kasance kalli kadan daga cikin shiri na gaba inda zakaga alamun cewa Mahmud fa nanan daransa bai mutu ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button