Religion

Gaba daya Malaman Kano babu Malami Mai Kishin Annabi Kamar Abdul-jabbar Cewar Wani Matashi

Gaba daya Malaman Kano babu Malami Mai Kishin Annabi Kamar Abdul-jabbar Cewar Wani Matashi

Gaba daya Malaman Kano babu Malami Mai Kishin Annabi Kamar Abdul-jabbar Cewar Wani Matashi

Jaridar Alfijir Hausa ta ruwaito Yadda Wani Matashi ya bayyana cewa amaf malaman kano babu me kishin annabi SAW Kamar Abduljabbar,

Jaridar ta wallafa kamar Haka: Mutane kaɗan ne suka kasa gane ina Shaikh Abduljabbar ya dosa, amma maganar gaskiya hatta masu yaƙarsa sun san kaf Kano babu mai kishin Manzon Allah (SAWW) kamar sa.

Kishin sa ga Manzon Allah (SAWW) yasa bai yin shiru ga Hadisan da suka ci mutuncin Manzon Allah (SAW), sai ya kore su da hankali da nassi.

“Ba za mu taɓa zura ido muna ganin wasu ɓatattun mutane da ko annuri babu a tattare dasu ba, su zubar da jinin Malam ba. Sai mun nuna wa duniya yunƙurin zaluncin da suke son yi a kan Malam Abduljabbar da alƙalamin mu.

Hankali ma ba zai taɓa ɗaukar cewa irin tarbiyyar da Iyalan Marigayi Malam Nasiru Kabara, marigayi ya yi musu a kan son Annabi da Iyalan gidansa tsarkaka, wani a cikin su zai iya ɓatanci ga Manzon Allah ba.

Bawan Allah yazo yana kare janibin Manzon Allah, amma an juyar da magana zuwa wani abu daban.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button