Kannywood News

Tirkashi” Wallahi Ali Nuhu Yafi Min Duk Malaman Addini Babbar Magana Wannan Maganar Ta Jawo..

Tirkashi” Wallahi Ali Nuhu Yafi Min Duk Malaman Addini Babbar Magana Wannan Maganar Ta Jawo..

Babbar Magana yanzu Yanzu Wani Matashi ya fito yace ali nuhu yafi Masa malamai kamar yadda a yanzu haka wannan maganar ta Jawo Cece Kuce.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon matashin, tare da dalilan da zayyano kan ganin cewar Ali nuhu yafi malaman Addini a cewar sa.

Shidai Matashin ya wallafa hanne ne a shafin tiktok dinsa tare da yin wani tsokaci da nufin gamsar da mutane hujjojin sa.

Hakan yasa mutane Inda mutane da yawa Basuji dadin wannan maganar ba domin yace ali nuhu yafi Masa Duk Malaman Addini.

Har ya bada misalin cewa Duk wadan da ake Sakasu a gidan redio kuma a yanzu haka kasan cewa babu Wani malami wanda ba a saka karatun sa acikin gidan redio a yanzu haka ga Video zakaji yadda yake wannan maganar.

https://youtu.be/GxG1OavdAdw

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda yace kuma a yanzu haka Duk wanda yace karo da wannan maganar sai yayi magana akai.

Domin mutanan a yanzu haka Suna cewa bashi da hankali domin ya hada dan kannywood da kuma malamai a yanzu haka kai me zaka iya cewa Akan wannan labarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button