News

BIDIYO: An Tsinci Gawar Mace Da Namiji, Kuma Dukkansu Tsirara A Cikin Wani Kango A Garin Suleja

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu Daga Garin Abuja Babban Birnin Tarayyar Nigeria Na Cewa.

An Tsinci Gawar Mace Da Namiji, Kuma Dukkansu Tsirara A Cikin Wani Kango A Garin Suleja.

Kamar Yadda Rahotanni Suka Tabbatar Daga Bangaren Matar Mamacin Wanda Aka Kai Ga Gane Waye Shi.

Matar mamacin ta ce rabon da ta ga mijinta tun ranar Lahadi da yamma, ita kuma macen har zuwa yanzu ba a gane ko wacece ba.

Amma Dai Ana Cigaba Da Gudanar Da Bincike Dan Gano Hakikanin Daga Ina Matar Ta Fito Domin Mikata Ga Iyayen Ta.

Lamarin Salwantar Rayuka A Nigeria Ya Zama Ruwan Dare, Abindai Sai Dai Ace Ubangiji Allah Ya Tsare Mu Tare Da Kare Mu Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button