![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/07/FB_IMG_1688302451166.jpg?resize=720%2C470&ssl=1)
Tsohon Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya shige tsulum cikin jerin mukamman da Bola Tinubu zai nada.
A wata majiya mai tushe an tabbatar mana da tsohon Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya shige tsulum cikin jerin mukamman da Bola Tinubu zai nada.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2023/07/FB_IMG_1688302451166.jpg?resize=300%2C300&ssl=1)
Shugaban kasa BOLA AHMED TINUBU ya fitar da jerin sunayen wasu daga cikin ministocin sa, ga kadan daga cikinsu:
✍️ Hamza Firham Jos
1-Kayode Fayemi. (Ekiti)
2-Abdullahi Umar Ganduje (Kano)
3-Nasir El-Rufai (Kaduna State)
4-Ikedi Ohakim (Imo State)
5-Gboyega Oyetola (Osun)
6-NYESOM WIKE ( Jihar Rivers,)
Za mu cigaba da kawo muku sauran jerin sunayen yayin da yake ci gaba da fitarwa.