Kannywood News

Video Jarumin Kannywood Ali Nuhu Zai Yi Wuf Da Wata Kyakkywar Budurwa

Video Ali Nuhu Zai Yi Wuf Da Wata Kyakkywar Budurwa

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.

A safiyar yau mukayi arba da wani sabon rahoto da yake fitowa daga kannywood.

Wannan labarin yayi matukar bawa mutane mamakin gaske ganin yadda aka bayyana sarkin kannywood zaiyi wuf da wata budurwa.

Wannan sune jerin hotunan da aka bayyana cewa sarkin kannywood ali nuhu zai yi aure.

Wadannan Ne Hotunan Dasu Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Inda Aketa Rade Radi. Sai Dai Kuma Idan Mukayi Duba Da Kyau Kan Wadannan Hotunan Zamuga Cewa Maganar Da Akeyi Bana GasKiya Bane, Domin Kuwa Hoton Hadashi Akayi Bawai Asalin Ali Nuhun Bane.

Ko A Baya Ansha Yada Irin Wadannan Hotunan Daga Baya Kuma Idan Akayi Bincike Sai A Gano Cewa Sam Ba Haka Abin Yake Ba.

Wannan Ma Ba GasKia Bane, Kuma Har Zuwa Yanzun Bamu Sake Jin Labarin Ali Nuhu Zaiyi Wani Sabon Aure Ba, Yananan Da Matarsa Maimuna Da Kuma ‘Ya ‘Yansa Guda Biyu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button