Kannywood News

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un kalli video jana’izar Shatu Bawa Yar Tiktok din da ta Rasu

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un kalli video jana’izar Shatu Bawa Yar Tiktok din da ta Rasu

Innalillahi ayaune muka tashi dawani rahoto na rasuwar wata matashiya a dandalin sada zumunta na tiktok maisuna shatu bawa.


Shatu bawa dai munsamu labarin rasuwarta a jiya laraba, inda cikin hukuncin ubangiji kamar yadda addinin musulunci ya tanada anyi mata sallah an kaita makwancinta.

Wannan bidiyon damuke tafe muku dashi bidiyone na yadda aka dauki gawar marigayiya shatu bawa bayan an idar da yimata sallah zuwa kabarinta.

Allah ubangiji yaji kanta da Rahama yasa aljanna makomarta Amin.

Ga Bidiyon

https://youtu.be/XEnHxYx7se8

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button