News

DAUKAR DOKA A HANNU: Fusatattun Matasa Sun Kama Wata Mata Dake Satar Jarirai A Kano A Unguwar Na’ibawa

Innalillahi An Kama wata Mata Mai Satar Yaran Mutane A Garin Kano Unguwar Na’ibawa Wannan Mata dai Yanzu Haka Tashiga Hannu.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Yanzu Aka Kama Wata Mata Barauniyar Jarirai Inda Takebi Gida gida Du Gidan Data’san Anyi Haihuwa Sai Taje Da Sunan Taje Barka Sai Ta Sace Jarira abunda Take Tayi Kenan.

An Kama Wannan Matar a Unguwar Na’ibawa Dake Jahar Kano Wannan Mata Tasha Zagi Sosai a Wajen Mutanen Gari.

Domin Kuwa Badan Hukuma Tayi Saurin Zuwa Ba To Babu Shakka da Wannan Matar Zata Iya Shan Duka.

Matar Datake Satar Mutane Yanzu Haka Dai Tana Hannun Hukuma Inda Sukeyi A won Gabada Ita Domin Kar’bar Hukunci a Wajen Su Bisa Abunda ta aikata.

Ga Bidiyon Kusha Kallo 👇👇👇

https://youtu.be/rY7iOayZxLI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button