News

Cikin Matsanancin Kuka Matar Ado Gwanja Ta Bayyana Wacca Ta Kashe Mata Auren Ta

Cikin Matsanancin Kuka Matar Ado Gwanja Ta Bayyana Wacca Ta Kashe Mata Auren Ta

Tsohuwar matar jarumi kuma mawaki Ado gwanja ta magantu kan wanda yayi sanadiyyar rabuwar auren ta da jarumi ado gwanja.

Maimuna wadda ta kasan ce mata ga jarumi ado gwanja sun rabune watan nin da suka gabata inda a yau ta magan tu kan wacce tayi sandiyyar rabuwar auren nasu.

Tun dai a baya dai ansha zargi hadi da cece kuce kan rabuwar auren na su duba da cewa ansha matukar soyayya mai zafi kafin auren nasu.

A baya dai ansha zargin kawar maimunan da hura wuta a tsakanin jarumi da matar sa inda wani bidiyo ma ya taba nuna yadda kawar maimunan ke yiwa gwanjan gulma tana nuna mai hotunan matar tasa da wani namiji.

Sai dai kuma duka wannan hoto da kawar ta nuna wa jarumi gwanjan bai yi sandiyyar rabuwar auren nasu ba illa dai kawo musu rikici a gidan na su na aure.

Maimuna dai ta bayyana rashin iya girki shine musabbabin rabuwar auren nasu unda ta bayyana cewa ita ko a gida bata iya girki ba duba da cewa duk masu aiki ne ke yi musu girki a gidan sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button