Wata Sabuwar Rigima Ta Barke A Masana’antar Kannywood Tsakanin Teemah Yola Dakuma Masoyinta Anas Magu.

Kamar Yadda Wasu Suka Sani Cewa, Fitacciyar Jarumar Ta Shafe Lokaci Tana Zuba Soyayyya Da Saurayinta Shamsu Maku.

Harma Wadansu Ke Zaton Cewa Auren Su Na Gab Ta Zuwa, Kwatsam Sai Ji Akai Sunata Habaice Habaice A Shafukan Su Na Sada Zumunta.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Cikin Bidiyon Nan, Saurayin Nata Ya Baiyana Cewa, Lokacin Da Ya Ganta Yace Yana Sonta Baiyi Shawara Da Kowa Ba.

Dan Haka Don Zai Rabu Da Itama, In Baiyi Shawara Da Kowaba Kar A Tuhume Shi.

Itama A Nata Bangaren Jarumar Ta Mayar Da Nata Martanin Kamar Haka

Ga Cikakken Bidiyon

Click Here To Drop Your Comment